Sada Zumuncin Iyali

Salavat ya san yadda ake zaman kurkuku saboda imaninsa. Ya kuma san yadda iyalinsa suka sha wahala. Yanzu yana tunani za a iya mayar dashi a kurkuku.